DOWNLOAD: Sani Liya Liya – Arewa [Mp3 Download]

0
366

Sani Liya Liya Arewa mp3

Sani Liya Liya Arewa mp3 download audio

Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Arewa”.

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.

DOWNLOAD: Hamisu Breaker – Bangajiba [Mp3 Download]

Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.

Saurari wannan waka mai suna “Arewa” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

DOWNLOAD MP3

What's On Your Mind?