DOWNLOAD: Sani Liya Liya – Alhaji Allah 2

0
205

Sani Liya Liya Alhaji Allah 2 Mp3

Sani Liya Liya Alhaji Allah 2 Mp3 Download Audio

Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki kashi na biyu (Eps 2) na wakarshi mai suna “Alhajin Allah”.

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.

Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.

Saurari wannan waka mai suna “Alhajin Allah 2” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

DOWNLOAD MP3

What's On Your Mind?