Sani Danja Yayiwa Matarsa Mansurah Isah addu’a Wanda Tayi masa Martani Mai Dadi

0
460

Sani Danja Yayiwa Matarsa Mansurah Isah addu’a Wanda Tayi masa Martani Mai Dadi

Fitacen jarumin masana’antar Kannywood sani musa danja yayiwa matarsa kuma tsohuwar Jarumar masana’antar Kannywood Mansurah isah addu’a wanda ta sanya ta jin dadi Sosai.

Wanda mutane sunka tofa albarkacin bakinsu bugu da kari itama uwar gidan taji dadi sosai irin wannan addu’a da mai gidanta yayi mata.

Tirkashi Me Yayi Zafi Haka Yadda Wata Mata Tayiwa Zulum Addu’a mai zafi

Wanda yayi mata addu’ar yau a yayinda suke cikin wani kauye wajen raba tallafin ga marasa karfe wanda masu hannu da shuni ke kawowa kungiyar su domin su rabawa talakawa.

“Ya kira matarsa da uwar marayu Allah ya bada lada.”

“Wanda itama ta kira abunta da “My coronary heart beat dauke da emoji na Soyayya wutan baya.”

Sani Danja Yayiwa Matarsa Mansurah Isah addu’a Wanda Tayi masa Martani Mai Dadi

What's On Your Mind?