Mai bada umurnin labarina aminu saira yayi wani muhimmin sanarwa akan masu kallon wanann movie wanda karshen makone anka kai karshen zango na biyu.
Ga abinda darakta ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! Ina mai Alhinin Sanar da masoya wannan Shiri na #LABARINA Sequence cewa bayan gama Zango na 1 da na 2. antafi Hutun zuwa wani lokaci. in sha Allah bada jimawa ba Zamu sanar da lokacin da Za’a dawo , da kuma Tashar da Zai cigaba da zuwar muku. Muna masu baku hakuri muna godiya da soyayyar ku gare mu Allah yabar zumunci”.