Sakon “Audio” Daga Boko Haram sunce sune sunka sace Daliban Kankara

0
59

Sakon “Audio” Daga Boko Haram sunce sune sunka sace Daliban Kankara

A cikin wannan sakon sana shugaba tawagar boko haram wato Abubakar Shekau ya fitar da sautin Murya audio kenan inda yayi wannan sakon cikin harshen hausa da labaraci yace sune Sunka sace daliban kankara na jahar Katsina.

Bidiyo: Allahu Akbar!! Kalli Yadda Allah Ya Kubutar Da Wani Matashi Daga Tarkon Mata

Bulama Bukarti ya kara da cewa shekau yace dalilin sace yaran shine yara sabon a daina karatun boko domin haramun ne,kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Twitter.

Sakon “Audio” Daga Boko Haram sunce sune sunka sace Daliban Kankara

What's On Your Mind?