Sako Zuwa ga Jaruma Rahama Sadau daga director Aminu S Bono Akan Yadda hoton Tsiraici – Bidiyo

0
391

Sako Zuwa ga Jaruma Rahama Sadau daga director Aminu S Bono Akan Yadda hoton Tsiraici

Shima dai darakta aminu s bono yayi sakon bidiyo zuwa ga jaruma rahama sadau akan Wallafa hotunan tsiraici da tayi wanda duk kowa yana Allah wadai da abinda ta aikata.

Wanda a gaskiya duk wanda yaga wannan shiga sai yayi Allah wadai da wannan abu da jarumar ta aikata a matsayinsa na musulma kuma itama tana cikin rigar musulunci da ake kau sasa kalamai akanta da Addinin Musulunci.

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?