Saki A Cikin Shirin Fim: Ta Gidan Ta Saku? – Dr Ahmad Gumi

- Advertisement -

Saki A Cikin Shirin Fim: Ta Gidan Ta Saku? – Dr Ahmad Gumi

Wannan shine gaskiyar matsayin mazan da suke yin wasan kwaikwayo da suke sakin mace da bada labarin yin sakin. In dai musulunci mutum yake yi to ya sani abu uku shari’a bata bada kofar wasa ba.

Ali Nuhu Yayi Martani Akan Zarge Zargen Da Ake musu Akan Haukacewar Ashiru Nagoma

Ga bidiyon nan a saurara.

- Advertisement -