MUSIC: SadiQ Zazzabi – Mai Hakuri

0
127

SadiQ Zazzabi Mai Hakuri mp3

Mawaki sadiq zazzabi ya fitar da sabuwar wakarsa mai suna “mai hakuri” wannan waka akwai kalamai sosai akan hakuri wanda hakuri maganin zaman duniya.

Wanda hausawa kance mai hakuri mawadaci wata rana kan dafa duste har ya sha romonsa.

DOWNLOAD MP3

What's On Your Mind?