Da Dumi-Dumi: Sabuwar Rundunar SWAT ce zata maye SARS

0
72

Shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu ya bayyana sabuwar Rundunar Particular Weapons and Tactical Workforce, SWAT a matsayin wadda zata maye Rundunar ‘yansanda ta SARS.

Hotuna: Hatsarin ‘Yar Kwangilar Yahudawa Aisha Yesufu Ga Rayuwar Musulmai- Datti Assalafy

Sabuwar Rundunar SWAT ce zata maye SARS

Sanarwar ta bayyana cewa ‘yansandan da zasu yi aiki a wannan sabuwar Runduna za’a musu gwajin lafiya da kuma na kwakwalwa dan tabbatar da cewa basu da matasala.

What's On Your Mind?