(Bidiyo da Hotuna) Sababbin Fuskokin Da zasu Bayyana A Gidan Badamasi Zango Na 3

0
57

Sababbin Fuskokin Da zasu Bayyana A Gidan Badamasi Zango Na 3

A cikin sabon shiri da ake dauka a yanzu haka gidan badamasi zango na ukku ya samu sababbin jarumai wanda zaku ga babban chinedu a matsayin mrs obina.

Gaskiyar Zance ! Mene ne ke faruwa tsakanin Aminu Saira da Arewa24 kan Labarina?

Wanda zaku ga har bidiyon yana rerawa gidan badamasi anji kunya gashi nan ku saurara.

sai gashi kuma munga wata sabuwa jaruma mai tasowa kyakyawa fandi abdulrahman wanda ba’a bayyana sunan da zata fito d shi ba.

Sababbin Fuskokin Da zasu Bayyana A Gidan Badamasi Zango Na 3

Sababbin Fuskokin Da zasu Bayyana A Gidan Badamasi Zango Na 3

Sababbin Fuskokin Da zasu Bayyana A Gidan Badamasi Zango Na 3

Sababbin Fuskokin Da zasu Bayyana A Gidan Badamasi Zango Na 3

What's On Your Mind?