Rikici Ya barke Tsakanin Bashar mai shadda da Ummi zee zee akan Damfararta Milliyan 450 Tayi Martani Mai zafi

- Advertisement -

Yan kwanakin nan an samu labari wanda ummi zee zee ta wallafa cewa tana cikin kuncin rayuwa wanda zata iya kashe kanta.

Kowa yana mamaki sai kawai a kansa yi hira da ita a a gidan rediyo domin sanin hakikanin abinda ya faru take ikirarin kashe kanta.

Sai ta bayyana wani inyamuri ya damfarata milliyan 450 wanda nan take kowa ke mamaki.

MUSIC: Dammie Zee – E Go Be

Sai Kannywood unique sunka wallafa san anka ga Producer Abubakar mai shadda yayi nasa martani kamar haka.

“KANTIN KWARIN…………….”

Wanda shima shazali Producer ya wallafa cewa..

“@realabmaishadda wlh qarya take”

Wanda shine tayi martani kamar haka.

“@shazalikamfa nayi mamakin karyatani da kukayi kaida @realabmaishadda to ubangiji Allah ya daura muku irin 419 da akamin in yaso zaku yadda ai”

To fa bakin nan sunka fara.

 

Supply: Hausaloaded

- Advertisement -