Bidiyo: Rikici a Jos, jarumi Bello Muhd Bello ya gudo Daga Asibiti Tsira da Rayuwar sa

- Advertisement -

Rikici a Jos, jarumi Bello Muhd Bello ya gudo Daga Asibiti Tsira da Rayuwar sa

Wannan zanga zanga da ake. Ta endsars abun ya chanza salo wanda ya koma rikicin addini a cikin jahar Jos plateau state.

Wanda zakuji irin yadda jarumi Bello Muhammad yake bayyani da bakinsa akan wannan rikincin inda ta gudo daga gadon asibiti da yake jinyar ƙafarsa.

Bidiyo: Yaushe Dan Arewa Zai Gane Wannan Gaskiyar Innalillahi Wa’inna Ilaihirraju’un Allah Yasa Mu Dace

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

- Advertisement -