Bidiyo: Rigima Ta Barke!!! Su Kabiru Gombe Mayaudara ne inji Sheikh Yahya Jingir

Rigima Ta Barke!!! Su Kabiru Gombe Mayaudara ne inji Sheikh Yahya Jingir

Wannan wani bidiyo ne wanda sheikh jingir yake karyata cewa wai wannan College da izala zatayi karyane.

Wanda tuni da Sheikh Abdullahi bala lai yayi maganar cewa duk wani dalibi nasu kar wanda yayi magana akan malamai biyu ko wane a girmama wanda ,

Duniya Ina zaki Da Mu! An tsinci jariri sabuwar haihuwa a Filin Idi na Jigawa

daman dai wannan bidiyo ya dan yi yawo a kafaffen sada zumunta.

Wanda babu abinda zamuce Allah ya kara kawo mana hadin kai baki daya. Ga bidiyon nan kasa.

 1,009 total views,  3 views today

About M. Jamiu 1035 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*