Rashin Album: Masoyan Mawaƙi Nura M. Inuwa Sun Yi Zanga-zanga A Kano

0
87

MASOYAN fitaccen mawaƙi Nura M. Inuwa solar fito zanga-zanga a Kano a yau Litinin domin nuna damuwar su na rashin ganin sababbin waƙoƙi daga gare shi.

Mujallar Fim ta ta ruwaito cewar masu zanga-zangar, waɗanda matasa ne, solar je har ofishin sa su na ɗaga kwalaye masu rubutu daban-daban.

Nura ya fito ta saman bene ya yi wa masoyan bayani, inda ya nuna jin daɗin sa bisa nuna masa soyayya da su ka yi.

Mujallar Fim ta lura da cewa an shafe watanni masoyan Nura su na roƙon sa da ya sakar masu sabon faifan waƙoƙin sa, wato album.

Bidiyo : Dole ne a kalli Bidiyon wajen shagalin bikin kanin su rahama sadau abba sadau

Da yawa solar so a ce ya saki album ɗin a cikin watan nan na Janairu da ya ƙare.

Shi kuma mawaƙin, ya jima ya na ba masoyan nasa haƙuri ta hanyar soshiyal midiya.

Da alama dai solar gaji da jiran nasa.

Nura, wanda babban fasihi ne, ya na da mabiya sama da miliyan ɗaya da dubu ɗari uku a Instagram kaɗai.

Ga hotunan yadda zanga zangar ta gudana.

Masoyan Mawaƙi Nura M. Inuwa Sun Yi Zanga-zanga A Kano

MASOYAN fitaccen mawaƙi Nura M. Inuwa sun fito zanga-zanga a Kano a yau Litinin domin nuna damuwar su na rashin ganin sababbin waƙoƙi daga gare shi.  Mujallar Fim ta ta ruwaito cewar masu zanga-zangar, waɗanda matasa ne, sun je har ofishin sa su na ɗaga kwalaye masu rubutu daban-daban.  Nura ya fito ta saman bene ya yi wa masoyan bayani, inda ya nuna jin daɗin sa bisa nuna masa soyayya da su ka yi.  Mujallar Fim ta lura da cewa an shafe watanni masoyan Nura su na roƙon sa da ya sakar masu sabon faifan waƙoƙin sa, wato album.  Da yawa sun so a ce ya saki album ɗin a cikin watan nan na Janairu da ya ƙare.

What's On Your Mind?