Rashida Mai Sa’a Tayiwa Yan Matan Kannywood Martani Mai Zafi Akan zuwa Dubai

0
54

Rashida Mai Sa’a Tayiwa Yan Matan Kannywood Martani Mai Zafi Akan zuwa Dubai

Tsohuwar jaruma rashida Mai Sa’a tayi martani ko shagube wanda da cewa jaruman matan Kannywood irinsu, hafsat idris,rahama sadau,hadiza gabon,nafisa abdullahi,fati washa da Maryam Wazeery.

Zaman Aure Bai Hanani Cigaba Da Yin Film – Rahama Sadau

Duk suna a can wanda tana mai cewa kowa on dubai on dubai ke samu yan kudinki duri dari biyar da hamsin ,550k amma kamar kin shiga aljanna.

Kuje London ko Germany ko America tana Mai cewa ita wallahi zuwa kasuwar rini tafi maka wuyar zuwa bisa ga zuwa dubai.

Ga dai bidiyon nan ku saurara.

What's On Your Mind?