Rashida mai Sa’a tayi Kira ga Shugaban Buhari Kan sababbin Hafsoshin Tsaro Da Ya Nada

0
39

A yau mun samu sakon bidiyo na tsohuwar jarumar masana’antar Kannywood rashida abdullahi inda ta fara da sallama irin ta Addinin Musulunci wanda take mai cewa

 Rashida mai Sa’a tayi Kira ga Shugaban Buhari Kan sababbin Hafsoshin Tsaro Da Ya Nada

Tirkashi Tonon silili ! Akwai Cikin Danayiwa Momi Gombe Ajikinta Dashi Tatafi ~ Daga Bakin Tsohon Mijin Momee Gombe

“mai magana rashida abdullahi ambassador ta jam’iyyar apc tace ita ba su gani sunyi shiru.

Wanda ta kara da cewa kowa yayi ta kiraye ga shugaba Buhari kan ya chanza jami’an tsaro wanda to alhamdulillahi gashi nan buhari ya Chanza.

Wanda tace shi Shuganban hafsan sojojin yayi abinda azo a sara masa”

Ga bidiyon nan kasa ku kalla ku saurara.

What's On Your Mind?