Bidiyo: Rarara Ya Saki Sakamakon Gasar wakar Dogara Ya Dawo

0
57

Wannan shine bidiyo da anka fara fitar da sakamakon wadannan sune sunkayi nasara a wannan gasar rawa mai taken “Dogara ya dawo”.

Rarara Ya Saki Sakamakon Gasar wakar Dogara Ya Dawo

Wanda ya shelanta babbar kyauta ga duk wanda ya samu nasara daga na farko har zuwa na daya, shine zakuji yadda bayyanin yake daga bakin Jarumi ali nuhu wanda daman shine daraktan wakokin mawakin a halin Yanzu.

Kalli Video Yadda Yar Madigo Take Rokon Yar Uwar Lalatarta Da Ta Tuba Ta Daina

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?