Rarara ya karaiwa mawaka tagomashi /An danga ummi zee zee da Nagoma/ masoyin momee gombe na walagigi

0
166

Rarara ya karaiwa mawaka tagomashi /An danga ummi zee zee da Nagoma/ masoyin momee gombe na walagigi

A cikin wannan faifan bidiyo zaku irin yadda anka baiwa wasu jaruman Kannywood kyautar dubu hamsin hamsin, tare da irin yadda shafin Kannywood unique sunka yi wani rubutu na danganta ummi zee zee da ashiru nagoma akan tabuwar hankali.

A karshe Ummi Zee Zee Ta Gana da Kwamishinan mata ta Kano Ga yadda sunka zanta

Wanda kuma zaku ga irin yadda mutane na dami ummi Zee Zee akan cewa tana neman mijin aure.

Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?