Rarara Ya Gwangwajewa Jamila Nagudu Da Kyautar Tsaleliyar Mota

0
68

Rarara Ya Gwangwajewa Jamila Nagudu Da Kyautar Tsaleliyar Mota

Dauda kahutu rarara a daren jiya juma’a ya baiwa jaruma jamila nagudu mota kirar handai wanda tayi matukar jindadi sosai.

Bidiyo: Kotu ta bayar da Umarin a kamo mawaki Rarara da Producer Abubakar Bashir Mai Shadda

Wanda a cikin wannan bidiyo ta nuna cewa ita ba’a taba bata kyautar mota ba wanda wannan shine na farko a rayuwarta.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?