A yau kuma majiyarmu ta samu wani bidiyo da rahama sadau na wallafa a shafin ta na youtube inda tayi masa take da cewa ” ranar nadama ta kenan”.
Wanda ga dukkan alamu ya nuna tayi nadama Allah ya shirya ta shirin addinin ya bata miji nagari tayi auren ta ta huta shine fatan CEO Mobilized9ja.
Sautin Murya : Allah Sarki! Sarkin Waka Yayi Magana Mai Zafi Daga Kurkuku A saurara – Bidiyo
Ga bidiyon nan kasa.
322 total views, 1 views today
Be the first to comment