Ran Maza Ya Ɓace ! Tsohon Kwamishinan Ganduje muaz Magaji ya tsinewa Garba Shehu Albarka

- Advertisement -

Ran Maza Ya Ɓace ! Tsohon Kwamishinan Ganduje muaz Magaji ya tsinewa Garba Shehu Albarka

Tsohon Kwamishinan Ayyukan Ganduje ya rubuta a shafinsa na Fb yane tsinewa su Garba Shehu inda ya saka Hoton Mai dauke da labarin da garba ke Cewa manonan da aka kashe a Borno Basu Sami izinin Zuwa gonakinsu daga Sojojin ba Lamarin Daya fusata Kwamishinan Yace Allah ya tsine muku…yasaka mana!

Majiyarmu ta samu wannan labari daga jaridarmikiya.

Ran Maza Ya Ɓace ! Tsohon Kwamishinan Ganduje muaz Magaji ya tsinewa Garba Shehu Albarka

- Advertisement -