Bidiyo: Ran Malamai Fa Yafara Baci Mutuka Akan Zanga zangar endsars

0
106

Ran Malamai Fa Yafara Baci Mutuka Akan Zanga zangar endsars

Sheikh Nuru khalid shiyma ya tofa albarkacin bakinsa a matsayin na dan kasa da yana baiwa musulmai shawara cewa kada suyi zanga zanga.

Bidiyo: Buhari bashida amfani Inji Aisha Yusefu Ta kuma caccaki matasan Arewa da suka ki fitowa zanga Zanga

Ko kuma wadanda suke cewa zasuyi mai tsanani da su sasauta suyi mai sauki irin wannan halin yanzu da ake ciki a Nigeria abin takaici ne da ban haushi.

Wannan nasiha ce wanda yana da kyau ka zamo mai daukar shawara daga manyanka da malamanka.

Ga bidiyon nan kasa.

 366 total views,  2 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here