Bidiyo: Ran Malam Ya Bace ! Rahma sadau, Zazzafar Nasiha zuwa gareta gameda Sake komawarta Film din kudanci

0
45

Ran Malam Ya Bace ! Rahma sadau, Zazzafar Nasiha zuwa gareta gameda Sake komawarta Film din kudanci

A cikin wannan bidiyo malam yayi nasiha zuwa gareta akan irin komawa fina finanta na kudu wanda idan baku manta ba masana’antar Kannywood ta koreta bisa irin abubuwan da sunka faru akan wani hoto da ta wallafa wanda har anka samu kaskantace da yayi kalaman ɓatanci ga fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w.

Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?

Shima yanzu bayan korarta daga Kannywood sai ta koma a nollywood ma’ana fina finan yan kudu.

Ga dai nasiha mai zafi da malam yayiwa rahama sadau.

 

 

What's On Your Mind?