Rai Ya Ɓace ! Daraktan Kannywood, Isa Alolo ya “tsinewa” Rahama Sadau saboda jawowa aka zagi Annabi(SAW)

Rai Ya Ɓace ! Daraktan Kannywood, Isa Alolo ya “tsinewa” Rahama Sadau saboda jawowa aka zagi Annabi(SAW)

Daraktan Masana’antar Fina-finan Hausa,  Sheikh Isa Alolo yayi Tofin Allah tsine ga tauraruwar masana’antar, Rahama Sadau saboda wasu Hotunan knowledge saka a shafukanta na sada sumunta da suka jawo cece-kuce.

Ya bayyana cewa Tunda ta jawo aka Zagi Annabi(SAW) sannan kuma tabi wannan hanyar dan samun Daukaka to in Allah ya yadda  ba zata samu abinda take so ba sannan kuma Allahbya tsine mata.

Yayi Rubuce-rubuce da yawa inda a daya daga ciki yake cewa, Duk wanda ya jawo aka taba mutuncin Manzon Allah(SAW) wallahi koo waye ba zamu raga masa ba.

Allah ya isa tsakanin mu dake Rahama Sadau.  Ya kara da cewa Allah ya watsa Aniyarki, Rahama Sadau.

Hutudole ne na ruwaito mana wannan labari Saidai tuni Rahama Sadau ta cire hoton da ya nuna Gadon bayanta wanda shine mutane suka fi yin cece-kuce akai kuma ta nesanta kanta da cin xarafin Addinin da haka ya jawo.

Daga Ƙarshe Rahama Sadau Tayi Maratani Akan Masu Zaginta Akan wallafa Hotunan Tsiraicinta

Wanda shine muna dauko Muku hotunan da ya wallafa.

View this post on Instagram

ALLAH ka kiyashe tabewa

A post shared by SHEIIK ISA ALOLO (@sheik_isa_alolo) on

Hutudole ne na ruwaito mana wannan labari Saidai tuni Rahama Sadau ta cire hoton da ya nuna Gadon bayanta wanda shine mutane suka fi yin cece-kuce akai kuma ta nesanta kanta da cin xarafin Addinin da haka ya jawo.

Wandashine muna dauko Muku hotunan da ya wallafa.

 336 total views,  1 views today

About M. Jamiu 673 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply