Rahoton Bincike Na Jami’ar Harvard: 93% Na Jama’ar Sin Sun Nuna Gamsuwa Ga Gwamnatin Sin

0
97

Rahoton Bincike Na Jami’ar Harvard: 93% Na Jama’ar Sin Sun Nuna Gamsuwa Ga Gwamnatin Sin

Daga CRI Hausa

A watan Yuli na shekarar bara, cibiyar Ash mai kula da tafiyar da harkokin ta hanyar demokuradiyya da kirkire-kirkire na kwalejin gwamnatin Kennedy na jami’ar Harvard ta gabatar da wani rahoto mai taken fahimtar karfin jam’iyyar kwaminis ta Sin ta hanyar yin binciken ra’ayoyin jama’ar Sin a dogon lokaci. Bisa rahoton, kashi 93.1 cikin dari na jama’ar kasar Sin solar nuna gamsuwa ga gwamnatin kasar Sin a shekarar 2016.
Kwararru uku na kwalejin solar yi bincike sau eight a kasar Sin tun daga shekarar 2003 zuwa 2016, inda suka yi hira fuska da fuska da jama’ar kasar Sin daga birane da kauyuka fiye da dubu 30, sannan suka rubuta wannan rahoto. Bisa rahoton, tun daga shekarar 2003, jama’ar kasar Sin solar kara nuna gamsuwa ga gwamnatin kasar Sin. A cikinsu, jama’a daga yankunan dake tsakiyar kasar da kuma yankuna masu fama da talauci solar fi kara nuna gamsuwa ga gwamnatin kasar. (Zainab)

What's On Your Mind?