Rahotanni: Jama’a Na Bayyana Bacin Ransu Kan Halayyar Amurka Na Boye Alluran Riga Kafin COVID-19

0
97

Rahotanni: Jama’a Na Bayyana Bacin Ransu Kan Halayyar Amurka Na Boye Alluran Riga Kafin COVID-19

Daga CRI Hausa

Rahotanni na nuna cewa, jama’a na bayyana bacin ransa a kafafan sada zumunta, sport da hayayyar Amurka da ma kasashen yammacin duniya na boye alluran riga kafin COVID-19.
Wani rahoto da jaridar Instances of India (TOI) ta wallafa, ya bayyana cewa, ana ta kara wallafa rahotannin kin jikin Amurka da na kasashen yamma a kafofin sada zumunta, tare da sukar gwamnatin Biden da Harris, kan yadda suka boye tarin alluran riga kafin ba tare da an fitar da su don a yiwa jama’a ba.
Rahoton ya kara da cewa, Amurka ta toshe kunnenta kan yadda cutar ke kara tsananta a kasashe kamar Indiya da Brazil, wadanda ke zama na daya da na biyu bi da bi da cutar ta fi kamari a duniya.
Cibiyar nan ta Duke ta kasa da kasa mai kula da harkar kiwon lafiya, ta ce jaridar TOI ta yi nuni da cewa, Amurka za ta kara samun alluran riga kafin fiye da kima har sama da miliyan 300 ko wasu karin riga kafin nan da watan Yuli, yayin da kasashe da dama sai solar jira shekaru, kafin su kammala yiwa riga kafin a kasashensu.
Wannan dabi’a a cewar rahoton, yana dakushe kokarin WHO na magance matsalar rashin daidaito wajen raba alluran riga kafin. (Ibrahim Yaya)

What's On Your Mind?