Rahama sadau na daya daga cikin shahararriyar mai wasan kwaikwayo na Kannywood wanda zaku ganta tare da shahararriyar mawakiyar duniya a kasa dubai.
Wanda ta wallafa hoto da sunkayi tare harda bidiyo wanda tabbas akwai alaka sosai a tsakinsu.
cikakken Bayyani Akan Sakin Aure A cikin Wasan Kwaikwayo ‘Film’ – Dr Bashir Aliyu Umar
Har yadda itama mawakiyar tayi posting dinta a shafinta na Instagram.