Rahama Sadau Yi Abunki kowa Yana da Yancin Yin duk abinda Yaso – Aisha Yesufu

Rahama Sadau Yi Abunki kowa Yana da Yancin Yin duk abinda Yaso - Aisha Yesufu

Majiyarmu ta samu labari daga shafin datti assalafy da cewa Aisha yesufu ta nuna ita ko kadan bata ga wani aibi da rahama sadau tayi ba.

Ga jawabin da ya wallafa a shafinsa na fb

“Wannan tsinanniyar mata Aisha Yesufu bayahudiya a rigar Musulunci ta bayyana cewa wai a bar Rahama Sadau taci duniyarta da tsinke, domin kowa yana da ‘yancin yin abinda yake so, – Inji Aisha Yesufu

Cin zarafin Manzon Allah da wani kafuri yayi a dalilin hotunan Rahama Sadau bai zama abin damuwa ba ga wannan matar da take kirarin wai ita Musulma ce

Imba bayahudiya ba waye zai fadi wannan? ko da yake ba zai zama abin mamaki ba tunda Aishe Yesufu ta bayyana cikakken goyon baya na bada ‘yanci wa ‘yan Luwadi da Madigo su dinga auren jinsi

Muna kara jawo hankalin al’ummah ku kara fahimtar hatsarin wannan tsinanniyar mata bayahudiya a rigar Musulunci, abinda muke kokarin fahimta recreation da alamominta ya fara nuna mana cewa Aisha Yesufu ‘yar “bazata” ce

Yaa Allah Ka tarwatsa al’amarinta, Ka kare Musulunci da Musulmai da ga sharrinta Amin”

 927 total views,  3 views today

About M. Jamiu 1389 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*