Daga Ƙarshe Rahama Sadau Tayi Maratani Akan Masu Zaginta Akan wallafa Hotunan Tsiraicinta

Rahama Sadau Tayi Nadamar Wallafa Hotunan Tsiraicinta Akan Zagin Annabi S.a.w

Jaruma rahama sadau tayi Nadamar abinda tayi na wallafa hotunanta da tayi a shafukan sada zumunta da tayi wanda.

Wanda zakuga irin yadda ta nuna nadamar da tayi na wallafa hotunanta wanda kuma har kai ga wasu kafirai sunkayi amfani da wannan damar domin yin afuwa akan abinda ta aikaita

Rahama Sadau Tayi Nadamar Wallafa Hotunan Tsiraicinta Akan Zagin Annabi S.a.w

RAHMA SADAU: Jan Hankali Mai Muhimmanci Ga Mata Masu Yada Tsiraicinsu – Falalu Dorayi

Tana godiya ga mutanen da sunkayi mata sako da kiran waya akan nuna mata abinda tayi bai dace ba.

Ga rubutun da ta bayyana a shafukanta na sada zumunta.

Wannan daga shafinta na Instagram.

https://www.instagram.com/p/CHGXrVJhm5L/

Wannan kuma a shafinta na facebook ne.

Rahama Sadau Tayi Nadamar Wallafa Hotunan Tsiraicinta Akan Zagin Annabi S.a.w

 230 total views,  5 views today

About M. Jamiu 673 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply