Rahama Sadau Ta samu Karamawa Daga Gidan Biredin CZNBURAK Dake Dubai

Rahama Sadau Ta samu Karamawa Daga Gidan Biredin CZNBURAK Dake Dubai

A jiya ne ranar juma’a rahama sadau na wallafa a shafinta na Instagram inda ta nuna kamfanin gidan biredin Burak solar karamata na yawan zuwanta wajen wurin cin biredi.

Jarumar ta na mai cewa

Dalilin da ya sa nake gayyatar Kiristoci masallaci wurin tafsiri da Ramadan – Sheikh Khalid

“Bayan munci abinci da abokaina na samu babban mai kula da wajen wato “supervisor” na cznburak yazo ya bani kyautar biredi mai dauke da sunana kuma yaso mu hadu da shi domin ya gabatar min da kyautar wanda zaku gashin a cikin hotunan nan.

Ta yi godiya ga wannan manaja irin wannan karamawa.

Daga karshe tana baiwa mutane shawara su kance suna zuwa cin Cznburak biredi domin yana da Inganci da dadi sosai amma fa ga wanda a dubai ko yaje.”

Wanda itace mace ta farko a Kannywood wanda ta samu wata karamawa daga wannan kamfanin biredi.

Ga hotunan nan kasa ku kalla.

Rahama Sadau Ta samu Karamawa Daga Gidan Biredin CZNBURAK Dake Dubai

Rahama Sadau Ta samu Karamawa Daga Gidan Biredin CZNBURAK Dake Dubai

Rahama Sadau Ta samu Karamawa Daga Gidan Biredin CZNBURAK Dake Dubai

Rahama Sadau Ta samu Karamawa Daga Gidan Biredin CZNBURAK Dake Dubai

 552 total views,  6 views today

About M. Jamiu 1373 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*