Qalu Innalillahi ! Yadda Wata Mata Tanayiwa Yar Aikinta Tsarki Da Ruwan Barkono Har Ta Rasa Ranta

0
24

Wannan wani shiri ne da fm ke gabatarwa mai suna “inda ranka” wanda anka samu labarin cewa an samu labarin wata mata ta azabar da yar aikinta za zuba mata ruwan barkono a gabanta (farji) har ta rasa ranta.

Qalu Innalillahi ! Yadda Wata Mata Tanayiwa Yar Aikinta Tsarki Da Ruwan Barkono Har Ta Rasa Ranta

Subhannallah Kalli Bidiyon: Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji’un An Kama Wasu Mata Yan Madigo Da sukayi Aure Akan Kudi 5000

Wanda uwar gidanta ta dawo daga aikin shigowarta gida ke da wuya ta budawa yar aikinta wuta.

Wanda zakuji irin yadda daya daga cikin yar aikin gida ke bayyanawa manema labarai yadda abuj ya faru har ta rasa ranta.

Ga shi nan ku saurara cikin alamar faifan bidiyo.

What's On Your Mind?