A cikin wannan bidiyo malam yayi Allah wadai wajen irin yadda wannan yaro mai cin mutuncin Sahabban Manzon Allah (s.a.w) wanda ran malam yayi matukar baci sosai
Wanda malam yana kira da gwamnatin kano ta tasan cewa Wallahi ta dauki mataki sai solar dauki mataki saboda wannan abu yayi muni sosai a wajensu.
Ga bidiyon nan ku saurara a kasa.