Qalu Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un Allah Ka ƙara Tona Asirin Masu Irin wannan Ayyukan

0
65

Wannan wasu masu ƙwacen wayoyi a jahar Kano wanda suna irin wannan ta’adda wanda a jiya wa yau, wannan yan sanda Masu yaki da yan ta’adda a jahar kano.

Qalu Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un Allah Ka ƙara Tona Asirin Masu Irin wannan Ayyukan

Yan bindiga sun afka Rugar Fulani sun kashe 12, sun ƙona gidaje da dama

DSP haruna operation kada wanda gaskiya wannan dsp haruna da mai gidansa suna matukar kokari.

Ga bidiyon nan domin ku saurara kuji.

What's On Your Mind?