Album Din Nura M Inuwa Na 2021 Zai Bada Mamaki Ga Kadan Daga Cikin Wakokin

0
251

Mawaki Nura M Inuwa yanata aiki akan sabon album dinsa wanda zai saki a shekara mai kamawa wato 2021.

nura sabon album 2021 mp3 download

Mawakin wanda a wannan shekarar baaji duriyar sa ba dai kwanakin baya ya fito ya bawa masoyansa hakuri akan cewa shekarar bana dai ta wuce saidai mu tara 2021.

Hotunan Jaruman Kannywood Ali Jita, Nazifi asnanic ,fresh Emir da sauran a wajen zanga zanga

A yanzu haka dai mawakin yanata aiki ba kama hannun yaro a sabon album dinsa wanda zai saka nan gaba kadan a 2021.

Ga kadan daga cikin wakokin cikin wannan bidiyon dake kasa.

Kalli bidiyon anan:

https://youtu.be/RqgEPJxSh0k

What's On Your Mind?