Nura M Inuwa Yayiwa Masoyansa Albishir Da Fitowar Album Dinsa Na 2021

0
113

Nura M Inuwa Yayiwa Masoyansa Albishir Da Fitowar Album Dinsa Na 2021

Shahararren mawakin nan nura m inuwa wanda ya saba fitar da sababbin wakokinsa a duk shekara wato Album biyu duk shekara.

Sai gashi shekarar 2020 ba’a ga fitowar album dinsa ba sai kowa yana tofa albarkacin bakinsa na cewa fasaha ta kare sai da yayi shiru sai gashi kwatsam an samu ya fara fitowar Kadan daga cikin wakokin da ya shiryawa masoyasan a Wannan Shekara domin ya nunawa masoyansa har yanzu yana da fasaha.

Soshiyal midiya ta kashe kasuwancin waƙoƙin Hausa – Adamu Hassan Nagudu

Yayi jawabi ga masoyasan akan fitar wannan sababbin album dinsa na wannan sharakara a kafa sada zumunta.

“Tab lallai abun ba sauki anzo gabar da nima na fara kasa bacci, a yanzu na kagu na sako su na huta nima.

ALLAH ka bani ikon sauke nauyin na”

What's On Your Mind?