DOWNLOAD: Nura M Inuwa – Yadda Na Dauki so

- Advertisement -

Nura M Inuwa Yadda Na Dauki so

Nura M Inuwa Yadda Na Dauki so Mp3 Download Audio

Shahararren mawakin soyayyar nan wanda tauraronsa ya dade yana haskawa wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Yadda Na Dauki So”.

Wannan waka mai suna “Yadda Na Dauki So” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.

DOWNLOAD: Nura M Inuwa – Isar Da Sako [Mp3 Download]

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

- Advertisement -