ALBUM: Nura M Inuwa – Ni Da Ku (Complete Album 2021)

- Advertisement -

Nura M Inuwa Ni Da Ku Album 2021

Nura M Inuwa Ni Da Ku Album 2021 Mp3 Download Audio

Mawakin Soyayyar nan wato Nura M Inuwa ya saki Album dinshi mai suna “Ni Da Ku”.

Bayan dogon jira da masoya Wakokin Nura M Inuwa sukayi suna jiran wannan Kundun Album din nashi.

Daga karshe dai Mawakin ya samu damar sake cikakken Album din mai Wakoki Guda Sha Biyar (15).

Nura M Inuwa Yayiwa Masoyansa Albishir Da Fitowar Album Dinsa Na 2021

Sauke Jerin Wakokin A cikin wayarka daga kasa:

1. Garkami Wandon Karfe

2. Da Ransu Za’ayi Komai 

3. Jani A Sannu 

4. Husna Kar Ki Manta Dani 

5. Mutu Tare 

6. Suffar Masoyi 

7. Bankwana 

8. Yadda Na Dauki So 

9. Isar Da Sako 

10. Mai Ilimin Soyayyah 

11. Aisha 

12. Tauraro 

13. Fatima 

14. Mai Hakuri

15. Muji Tsoron Allah

- Advertisement -