DOWNLOAD: Nura M Inuwa – Mutu Tare

- Advertisement -

Nura M Inuwa Mutu Tare

Nura M Inuwa Mutu Tare Mp3 Download Audio

Shahararren mawakin soyayyar nan wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mutu Tare”.

Wannan waka mai suna “Mutu Tare” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.

DOWNLOAD: Nura M Inuwa – Suffar Masoyi

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

- Advertisement -