DOWNLOAD: Nura M Inuwa – Husna [Mp3 Download]

- Advertisement -

Nura M Inuwa Husna

Nura M Inuwa Husna Mp3 Download Audio

Shahararren mawakin soyayyar nan wanda tauraronsa ya dade yana haskawa wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Husna Kar Ki Manta Dani”.

DOWNLOAD: Nura M Inuwa – Mutu Tare

Wannan waka mai suna “Husna Kar Ki Manta Dani” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

- Advertisement -