Nuhu Abdullahi Zaiyi Aure Mecece Makomar Fati washa?

Nuhu Abdullahi Zaiyi Aure Mecece Makomar Fati washa?

Dalilij yin wannan Sharhi da tashar youtube channel nayi shine wanda sunka kawo labarin wata hira da ankayi da jarumin a shekara ta 2015 inda anka tambayeshi maganar aure.

Wanda ya nuna cewa tabbas shi yanzu zai iya auren fati washa saboda irin alakar da ke tsakaninsu da ita.

kalli Yadda Yan Kallon Film Din Fati Suka Baiwa Adam A zango Mamaki a Gaban Ali Nuhu

Sai yanzu kwatsa anka ga hotunan aurensa da katin gayyata solar fito da cewa zai aure…

Duk wani sauran sharhi zaku saurari shi a cikin wannan sauran murya a cikin wannan faifa na bidiyo .

 650 total views,  3 views today

About M. Jamiu 1044 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*