Nima Nayanke Zamana Da Aka Shirya Da Abduljabbar – Sheikh Aminu Daurawa

0
81

Fitacen malamin addinin Muslunci Sheikh aminu Ibrahim Daurawa ya yanke shawarar bazaiyi zama da sheikh Abduljabar kabara ba wandq Gwamantin kano ta shirya.

Nima Nayanke Zamana Da Aka Shirya Da Abduljabbar - Sheikh Aminu Daurawa

Wanda mutane zasu mamakin wannan maganar ta babban malami amma kuma bazaka yankewa mutum hukunci ba har sai ka saurari hujjojinsa domin ka samu damar yi masa raddi.

Tirkashi Daman Naziru Sarkin Waka Ya’iya Wakar soyayyar Kalli Yadda Ya Rikita waka Amarya

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?