Nijeriya Da ‘Yancin Kai A Shekara 60

0
31

Dalilin zagayowar samun ‘Yancin-kai da tarayyar Najeriya ta yi, daga Turawan Mulkin Mallaka na Kasar Birtaniya, shi ya hane mu kammala rubutunmu na Cutar Coronavirus, “COVID-19” a wannan Mako. Sai ya zamana cewa, masu karatu su bi mu bashin hatama rubutun Koronar a Sati na gaba in shaa Allah.

Nijeriya Da ‘Yancin Kai A Shekara 60

Alkalamin namu a wannan Juma’a, zai dan yi tsokaci ne recreation da samun ‘Yancin-kai na Najeriya ne. Sai dai, batun yin tsokaci a kan yadda wannan Kasa tamu ta Najeriya ta yi katarin samun ‘Yancin da ake kururutawa, na da rassa da daman gaske, dake bukatar a sako su cikin rubutun. Tun da ba littafi ne za a rubuta ba, saboda haka, fadada rubutun ainun, ta hanyar hakaito akasarin abubuwan da suka afku, yayin fafutukar ‘Yan-mazan-jiya, don son kai wa ga rabauta da samun ‘Yancin, ba shi yi wo yanzu a wannan dandamali. Illa-iyaka, za mu dan shafo wasu muhimman batutuwa ne kamar uku zuwa hudu, dake da jibi da batun samun ‘Yancin.

Fara Motsa Batun Samun ‘Yancin Najeriya A Majalisar Kasa-1953

Akwai sabubba iri daban daban a cikin wannan Kasa, da ma wajenta, wadanda suka taimaka zuwa ga motsa gwagwarmayar kwatar ‘Yancin-kai a Najeriya. Ba za mu bata lokaci wajen bibiyarsu ba, za mu yi dan-waken-zagaye ne kawai. Akwai wasu muhimman batutuwa wadanda a nan gaba cikin rubutun, ya dace jama’ar Kasa su nazarta, a kwance rigiza inda bukata, don a sake shiri.

Chief Anthony Enahoro ne a Majalisar Munistoci ta Kasa, ya gabatar da Kudirin dake bukatar a tsaya a tattauna recreation da samawa Najeriya ‘Yancin cin-gashin-kai. Cikin Shekarar 1953 ne Enahoro, dan jam’iyyar “Movement Group” (A.G.), ta mutanen su Chief Obafemi Awolowo, dake a Kudu-Maso-Yammacin Kasar, ya gabatar da wancan Kudirin neman Turawan Ingilishi su ‘Yanta mu.

Kamar yadda a ka ambata a sama cewa, an gabatarwa da Majalisar Tarayya wancan Kudiri ne a Shekarar 1953, sai dai yayin gabatar da shi, an bayyana bukatar, a na son tabbatar samun wancan ‘Yancin-kan ne, a cikin Shekarar 1956.

Gwamnati Ta Kalubalanci Kudirin Enahoro

Babu shakka, a fili ne yake cewa, dole ne Turawan Mulkin Mallaka su yi adawa da wancan Kudiri da Chief Anthony Enahoro ya gabatar, saboda a lokacin gabatar da wancan Kudiri, ba su da wani shiri a kasa, na su bai wa Najeriya ‘Yancin cin-gashin-kanta cikin Shekarar (1956) da Kudirin ya nema.

Dabarar da gwamnati ta bullo da ita, don dakile tattaunawar da jam’iyar AG ke muradi recreation da wancan Kudiri shi ne, jan-hankalin Ministoci ‘Yan Majalisar ta Kasa cewa, akul, suka tattauna ko yunkurin kada-kuri’a a kan wancan Kudiri. An ma nemi daukacin ‘Yan majalisar, da su hanzarta nisanta kansu daga wancan Kudiri da Enahoro ya gabatar musu da shi.

Ba za mu dauki doguwar hanyar matakan da a ka rika ratsawa gabanin samun ‘Yancin cikin wannan rubutu ba, saboda ba hakan ne makasudi ba. A takaice dai, cikin Shekarar 1960 ne Najeriya ta sami ‘Yanci daga Turawan Birtaniya. Da mai karatu zai lasafta, zai ga cewa zuwa yau (2020), Najeriya ta sami Shekaru sittin (60) ne cifcif da samun ‘Yancin-kai. Shin, me ‘Yan Najeriya ne za su dorar, na alfaharin samun wannan ‘Yanci da duk Shekara gwamnatoci a Najeriya ke shirya biki dominsa?.

Gwamna Buni Ya Rantsar Da Shugaban Ma’aikatan Yobe

Wasu manazarta na da tunanin cewa, yanzu haka cikin wannan Duniya, akwai manya-manyan Kasashen da su ma ke gabatar da bukukuwa na kasaita, dangane da murnar tunawa da ranakun samun ‘Yancin-kai tamkarmu. Sai dai da daman irin wadancan Kasashe a yau, za a ga irin yadda tattalin arzikinsu ya bunkasa iya bunkasa. Za kuma a yi tozali da tsarin shugabanci ingantacce tattare da su, a mahangar Dimukradiyya!

Mutane kan rabu gida-gida yanzu haka a Najeriya, yayin bayyana ra’ayoyinsu na cigaba, ko akasinsa da wannan Kasa ta Najeriya ta yi habzi da shi, daga lokacin da ake ganin an sami wancan ‘Yancin-kai zuwa yau.

Akwai masu ganin an samu cigaba, daga lokacin samun ‘Yancin, zuwa yau (2020). Sai dai wane iri? Ba sa rasa irin nasu hujjoji da suke gabatarwa. Wasu na fassara cigaban da aka samu, da rabi da rabi ne, wato babu yabo balle fallasa! Akwai mutane da dama daga ‘Yan Kasa, wadanda kwata-kwata ke ganin cewa, an ci da-ka ne, idan a na magana ne recreation da ko, an sami cigaba, ko akasin haka, daga lokacin samun ‘Yancin-kan, zuwa wannan Shekara ta 2020.

Wasu daga manazarta, photo voltaic yi tsokacin cewa, akwai wasu manya-manyan kalubale uku da ake kan samu cikin wannan Kasa, tun daga lokacin da aka samu ‘Yancin-kai zuwa yau. Wadancan klubale uku photo voltaic hadar da;

  • Maganar Shugabanci.
  • Maganar Hadin-kan-kasa, da kuma
  • Bunkasar Tattalin Arzikin Kasa.

Zai yi kyau a dauko wadancan abubuwa uku (3) bakin gwargwado, mu kalle su, tare da nazartar irin tsokacin da wadancan masana kuma masharhanta suka yi recreation da su.

Recreation Da Kalubalen Shugabanci

Masu yin tsokaci recreation da tabarbarewa, ko kalubalen da shugabanci ya samu kansa-ciki a wannan Kasa, bayan ba da ‘Yancin-kai, na danganta yanayin, da zundumar da Sojoji masu kaki ne suka yi cikin sha’anin tafiyar da mulkin Kasar, musamman lokacin da  a ka yi Juyin Mulki na farko a Kasar, na Shekarar 1966.

Masu wancan ra’ayi na cewa, Sojoji photo voltaic ragargaza salon shugabanci a wannan Kasa ragargazawa tsawon lokaci. Photo voltaic kuma kara da cewa, kyakkyawan mafarki da ake da shi recreation da tattalin arzikin Kasa, gab da a ba mu ‘Yancin-kai, zuwa wasu ‘Yan Shekaru kalilan da suka biyo bayan samun ‘Yancin-kan, duka wancan mafarki mai kyawo, Sojojin, photo voltaic bi, photo voltaic tozarta shi, hakan ya faru ne, a sanadiyyar shigarsu cikin tsarin shugabancin Kasar ta haramtacciyar hanya.

Farfesa Warisu O. Alli, na sashin kimiyyar siyasa dake a Jami’ar garin Jos, na daga masu ganin cewa, wadancan Sojoji a Najeriya, photo voltaic bar wa Kasar  gado ne iri biyu : suna da abin yabo da na assha a tattare da su. Farfesan ya ce, Sojoji a Kasar, photo voltaic yi kokarin dinke Kasar, a matsayin abu-guda, bayan kammala Yakin Basasar Kasar, tare da daukar tsauraran matakai, wadanda za su taimaka wajen magance sake afkuwar irin wannan mummunar balahira ta yaki.

Farfesa Alli ya ce, wadancan Sojoji dai, sune a ka sani da mulkin danniya a Kasar, masu mulkin kama-karya, ga hatimin cin-hanci da rashawa baibaye da su. Mafi munin lamari, wadannan Sojoji ne ke zama silar kifar da duk wasu ginshikai da turakun kyawawan ta’adodin dake rungume da tsarin Dimukradiyya a Kasa.

Duk da cewa Farfesa Wariso Alli ya yabawa Sojoji wajen daukar matakan dinke kasa, bayan kaftawar Yakin Basasa. Sai a yi tambaya, shin, a lokacin su waye, wancan yakin basasar ya barke? Amsar guda ce, a dai lokacin mulkin Sojar ne a ka gwabza yakin. Da mutum zai bi tarihin silar afkuwar yakin, nan ma dai zai ga daga Sojojin ne!!!.

A lokacin Sojojin ne dai a ka yi wa tsarin Dimukradiyyar Kasar, wani irin lahanin da watakil ba a taba yin tamkarsa ba, a gabaninsa, soke zaben Watan Yunin Shekarar 1992/93.

What's On Your Mind?