Nigeria 0-1 Algeria (Wasan kwallon sada zumunta)

An fara wasan sada zumuntan Nigeria vs Algeria daidai karfe 7:30 na dare.

Wasan karshe da bangarorin biyu suka buga shine wasan kusa da karshe a gasar kasashen nahiyar Afrika inda Algeria ta lallasa Najeritta da 2-1.

Nigeria 0-1 Algeria (Wasan kwallon sada zumunta)

A tarihi kuwa, Najeriya da Aljeriya solar doki juna sau tara-tara.

MUST WATCH: Bidiyon Yadda Wata Ƴar Maɗigo Ke Roƙon Abokiyar Lalatarta Data Tuba Karta Barta

 107 total views,  1 views today

About M. Jamiu 426 Articles
Hausa News Editor & Sport Director

Be the first to comment

Leave a Reply