Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka Soji 7, sun koresu daga barikinsu a Borno

Yan ta’addan Boko Haram sun hallaka Soji 7, sun koresu daga barikinsu a Borno

Premiuim Instances ta ruwaito cewa akalla Jaruman Sojojin Najeriya bakwai sun rasa rayukansu bayan wani mumunan harin kwantan baunan da yan ta'addan Boko Haram...
Mummunar gobara ta barke, gidaje 620 sun kone na 'yan gudun hijira a Maiduguri

Mummunar gobara ta barke, gidaje 620 sun kone na ‘yan gudun hijira a Maiduguri

Wata mummunar gobara ta yi ajalin wani jariri a wani sansanin 'yan gudun hijira dake wuraren titin Mafa a cikin Maiduguri jihar Borno a...

Abin da ya sa na dawo tare da album biyu – Nura M Inuwa

NURA M. Inuwa shahararren mawaƙi ne na wannan zamanin. Ya shahara a fagen rubutawa da rera waƙar soyayya da ta biki da ta siyasa....
Kalli Zafaffan Hotunan Jikanyar Buhari Da Ya Aurar

Kalli Zafaffan Hotunan Jikanyar Buhari Da Ya Aurar

Shahararriyar me sayar da kayan sawa, Cicada ta ruwaito hotunan shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da jikarsa wadda tace kwanannan ya mata aure. An ga...

Gwamnatin Jahar Sokoto Zata Inganta Almajiranci Irin Na Kasar Indonesia

A kokarin da da Gwamnatin jahar Sokoto ke yi na inganta tsarin karantarwar makarantun Allo zuwa irin tsarin koyarwa na kasar indonesia, inda za’a...
video

Videon mata da yara da aka sace a niger/sojojin Nigeriya Sun kashe boko Haram...

Yan ta’addan da suka sace mutane 21 a jihar Neja solar fitar da wani bidiyo da ke dauke da wadanda suka kama suna neman...
Rikincin Ibadan Ganduje ya bawa Hausawa ‘yan kasuwa ‘yan Asalin jihar Kano Milyan 18.5m

Rikincin Ibadan Ganduje ya bawa Hausawa ‘yan kasuwa ‘yan Asalin jihar Kano Milyan 18.5m

Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya bawa Hausawa Yan Asalin jihar Kano mazauna Ibadan mutun 185 zunzurutun kudi har Million 18.5 wanda...

Masarautar Gumel ta saukakawa Matasa yin Aure:Karanta Jadalin abubuwa 6 kacal da ake bukatar...

Masarautar Gumel (*6*) saukakawa matasa yin aure inda (*6*) haramta sauran abubuwan al’ada da ake yi yayin Bukukuwa. Bayan Sadaki, Masarautar tace kayan da ake...
Abubuwa Goma Sha Bakwai 17 Da Suke Lalata Aure - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Abubuwa Goma Sha Bakwai 17 Da Suke Lalata Aure – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi da kuma wanda ake kishin a kansa. 2....

Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar...

Wata kyayyawar budurwa ta bayyana alfaharinta da wani nasara da ta samu Budurwar mai suna Maryam Musa ta yi murnar kammala karatun digirinta – Yan...

Popular Posts