Naziru Sarkin Waka Yayiwa Lawan Ahmad martani mai Daukar Hankali Akan gasar da ya sanya – Bidiyo

- Advertisement -

Sarkin waka nazir m ahmed yayi martani mai daukar hankali duba da irin yadda ake sanya gasar motoci wanda shi lawal Ahmed ya sanya karatun alkur’ani mai girma ne.

Shine kuma ya nuna yanason samun gudunmuwa wanda shine sillar sarkin waka.

Ga bidiyo nan sai ku saurari cikakken bayyani.

- Advertisement -