DOWNLOAD: Nazir Sarkin Waka – Allah Taimaki Pantami

- Advertisement -

Nazir Sarkin Waka Allah Taimaki Pantami Mp3

Nazir Sarkin Waka Allah Taimaki Pantami Mp3 Download Audio

A lokacin da mutane suke yiwa sheikh dr ali isah Pantami ruwan kalaman marar dadi daga yan kudu da kuma yan hassada shine muka kawo muku wakar babban mawakin nan nazir m Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka.

Wakar tayi iya waka alhaji sai ka saurari kaji Allah ya karemu na malaminmu amen.

DOWNLOAD MP3

- Advertisement -