Nasarar da Chelsea tayi akan Real Madrid Tasa Nayi Arziki da Naira Miliyan 48M – Peter okoye

- Advertisement -

A jiya ne shahararen mawakin nan na kudu psquare daya daga ciki mai suna ‘peter okoye’ yayi murna lashe zunzurutun kudi dala Amurka $100ok wanda idan ka lissafa shine zai baka miliyan 48 na Nigeria, wanda kuma yana sa ran nan gaba zai samu ninki ba ninki $200ok,kamar yadda ya nuna a shafinsa na sada zumunta a twitter.

- Advertisement -