Jaruma nafisa abdullahi ‘sumayya’a cikin shirin Labarina ta zamo daya daga cikin jaruman da sunka je dubai wanda a can ne sunka yi murna sabuwar shekarasu.
Wanda tayi posting a shafinta na Instagram inda ake sanya abubuwan kwaliya na nuna sabuwa shekara.
Wasu ‘Yan siyasan Najeriya 10 da ya kamata kowa ya sa wa ido a shekarar 2021
A nan ne wani yace mata
“Karuwa manya”
Marataninda ta bashi shine
“@daura_gida Karuwa shi ya san Dan uwan sa”
Wanda idan kun kula kamar bata damu ba da yace mata hakan ba.
169 total views, 1 views today
Be the first to comment