Na Kwashe Tsawon Shekaru 5 Ina siyar da mushen kaji a jihar Borno

0
44

Na Kwashe Tsawon Shekaru 5 Ina siyar da mushen kaji a jihar Borno

An yi nasarar kama wani magidanci wanda ake zargi da siyarwa da Al’ummar Jihar Borno, Mushen Kaji tsawon lokaci.

Jami’an hukumar Civil Defence ne suka yi nasarar cika hannu da shi.

Da yake amsa tambayoyi magidancin ya tabbatar da cewar a kalla ya siyar da Mushen Kaji guda dubu 6, a Jihar Borno da kewaye.

Kalli Zafaffan Hotunan Hafsat Idris Barauniya Da Diyar Ramlat A Dubai Chilling kawai

Magidancin dan kimanin shekaru 33, mai suna Hassan Ebere, ya ƙara da cewar ya kwashe a kalla shekaru 5 yana siyar da mushen.

Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewar, har yanzu mutumin yana hannun Jami’an tsaro sai dai ya ce yana siyar da mushen ne don daukar nauyin kan shi tun bayan daya rasa mahaifin sa.

Na Kwashe Tsawon Shekaru 5 Ina siyar da mushen kaji a jihar Borno

Na Kwashe Tsawon Shekaru 5 Ina siyar da mushen kaji a jihar Borno

Na Kwashe Tsawon Shekaru 5 Ina siyar da mushen kaji a jihar Borno

(*5*)

What's On Your Mind?