N-Power Sun fitar Da Muhimmiyar sanarwa kan Batch C

- Advertisement -

Hukumar N-Power ta fitar da muhimmiyar sanarwa kan sabbin ma’aikatan da zata dauka na tsarin Batch C.

Ta baiwa wanda suka nemi aikin shawarar cewa su duba su saka cikakkun bayanansu a shafinta na nasims.gov.ng

- Advertisement -